| |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Najeriya |
Fayil:Berom.png Berom cultural troupe | |
Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
1 million[1] (2010) | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Plateau State (Nigeria) | |
Harsuna | |
Berom | |
Addini | |
Christianity, Traditional African religions | |
Kabilu masu alaƙa | |
Iguta, Aten, Afizere, Irigwe, Atyap, Bajju, Ham, Jukun and other Platoid peoples of the Middle Belt, Tiv, Igbo, Yoruba, Edo, Efik and other Benue-Congo peoples of southern Nigeria |
Berom (Wani lokacin ana rubuta Birom) shi ne mafi girman ƙabila ce dake jihar Filato, tsakiyar Najeriya . waɗanda suka haɗa ƙananan hukumomi hudu, wadanda suka hada da Jos ta Arewa, Jos ta kudu, Barkin Ladi (Gwol) da Riyom, Berom suma ana samun su a wasu ƙananan hukumomin kudancin jihar Kaduna.
Berom suna magana da yaren Berom, wanda ke na reshen Filato na Benuwe-Congo, wani yanki ne na babban gidan masu yaren Neja-Congo . Ba shi da dangantaka da harshen Hausa (wanda dangin Afro-Asiya ne ) ko kuma wasu yarukan Afro-Asiatic na jihar Filato, wadanda kuma suke yarukan Chadi .